Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya jinjina wa kokarin Gwamnatin Kashim Shettima na jihar Borno a harkar ilimi na dakile ta’addancin Boko Haram,
Buhari ya bayyana haka ne lokacin daya kaddamar da ayyukan ci-gabar, musamman a bangaren ilimi, da lafiya da kuma hanyoyi da Gwamnatin jihar ta samar.
#LibertyTVHausaNews #HausaNewsReport
Danna mahadin da ke kasa zuwa tasharmu #LibertyTV. Kuna iya danna kan kararrawa domin samun karar sanarwar sabon bidiyo.... https://www.youtube.com/libertytvnews
Za a iya samunmu a kan mujallar zamantakewar mu kamar haka:
Facebook: https://www.facebook.com/LibertyTVNews
Twitter: https://twitter.com/LibertyTVNews
Instagram: https://www.instagram.com/libertytvnews/
Domin daukar nauyin shiri ko kuma sanya tallace-tallace a kira: +2348035981503 (Kaduna) ko kuma +2348177775629(Abuja)
Ziyarci Shafinmu Na Intanet: https://www.libertytvradio.com/
Yaki Da Boko Haram: Buhari Ya Jinjina Wa Kashim Shettima Na Jihar Borno newspaper mockup | |
| 4 Likes | 4 Dislikes |
| 945 views views | 8.43K followers |
| News & Politics | Upload TimePublished on 28 Apr 2019 |
Không có nhận xét nào:
Đăng nhận xét